fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wasu bakaken Shedanune suka sako Gwamnatin Buhari a gaba, Kuma Allah ne kawai zai iya maganinsu>>Kakakin Shugaban kasa, Femi Adesina

Kakakin Shugaban kasa,  Femi Adesina ya bayyana cewa wasu bakaken shedanune suka sako Gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gaba.

 

Yace kamar yands aka sani idan irin wadannan shedanu suka saka mutum a Gaba to Allah ne kadai zai tseratar dashi.

 

Yace kuma dama a duk lokacin da mutum ya hau kan hanyar nasara da cimma wani babban lamari na ci gaba, sai an samu irin wadannan shaidanu suna neman hanashi. Yace misali a kakakr wasan shekarar 2019/2020, irin wadannan shedanu ne suka hana kungiyar Manchester City cin Kofin Premier league.

 

Yace to Shima Shugaba Buhari wadanna  shedanu saboda sun ga yana shirin kafa tarihi da samun Nasarori a kasarnan shiyasa suka tashi tsaye suke son hanashi.

 

“Recall what happened in the 2019/2020 season. Man City was eyeing a treble. Three back-to-back seasons as champions, and a record in English football. But the adversaries knew the record that was to be set, so they arrayed themselves against the team,” Mr Adesina asserted.

“Just as some forces knew the record that was to be achieved by Muhammadu Buhari as Nigerian President,” he claimed, “and which he had begun to show since 2015 when he got into office, and they (adversaries) positioned against the government.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *