fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Wasu daga cikin shawarwari da Bala lau Yabawa Gwamna Bello Matawalle

Wasu daga cikin shawarwari da Bala lau Yabawa Gwamna Bello Matawalle

Malam Yace Maigirma Gwamna kayi iyakacin kokarinka wajen sauke Nauyin da Allah ya doramaka, kada kadamu da duk sukar Masu suka, kada kadamu da wai Yabon Masu Yabo ka kyautata Niyar ka Allah zai taimaka maka. Allah yasan Abunda ke cikin zuciyarka kuma Allah da zuciya yake aiki.

Magirma Gwamna Bello Matawalle Maradun, yace zaiyi iyakacin kokarinsa wajen yin duk abunda zaiyi Alummah ya kare Alummar jahar Zamfara domi hakkin kare Alummar jahar Zamfara akan shi yake.

Magirma Gwamna ya nemi Malaman addinin Musulunci akan su taimaka su rika wayarda kan Alummah da Da’awa da waazi akan sanin hakkin Allah.

Allah ya bamu Zaman lafiya Maidorewa Zamfara da kasa gabakidaya.

Daga Ubaidullah Yahaya Kaura

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *