fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Wasu Inyamurai sun watsawa Nnamdi Kanu kasa a Ido inda sukace suna son hadin kan Najeriya

Inyamurai dake zaune a kasar Amurka sun nemi gwamnatocin jihohi dana tarayya su samar da hadin kan kasa.

 

Kungiyar tace Shuwagabannin su daina nuna son kai, maimakon haka, su rika yiwa Jama’a hidima.

 

Shugaban Kungiyar, Cyprian Agwu ya bayyana haka a hirarsa da kamfanin dillancin Labaran Najeriya, NAN.

“Nigeria is a great nation, and being a great nation, both leaders and followers have to live up to that expectation. Leaders should lead for the overall goal of the people; Nigeria will be worth living in if the leaders think about the overall goal of the people,’’ he said.

He added, “We expect our leaders to know that they are representing the people, not themselves; once they understand this fact, it will change their mindset about leadership.’’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *