fbpx
Monday, May 10
Shadow

Wasu kungiyiyin fafutuka 52 daga Arewa sun roki majalisar Dinkin Duniya ta taimaka a baiwa Inyamurai kasar Biafra a huta

Gamayyar kungiyiyin fafutuka karkashin kungiyar CNG daga Arewa sun roki majalisar Dinkin Duniya da Uk da su Shigo maganar neman kafa kasar Biafra a baiwa Inyamurai kawai a huta.

 

Kungiyar ta bakin kakakinta, Abdul’aziz Sulaiman ta bayyana cewa Arewacin Najeriya bata taba ganin tashin hankali na matsalar Tsaro ba irin wanda take gani a karkashin Mulkin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba.

 

Tace nan aka sace dalibai 970 tsakanin watan Disamba na Shekarar 2020 zuwa watan Afrilu na shekarar 2021 kuma ana wa wasunsu kisan wulakanci.

 

Kungiyar tace ga tsageran Biafra wanda sun tara Makamai suna ganin gwamnati ba zata iya dasu ba har suna kaiwa jami’an tsaro hare-hare.

In the South, gangs of armed IPOB militia, violent secessionists and an assortment of militant groups appear to sense a huge vacuum in the capacity and political will by the Federal Government to challenge them, which they exploit with disastrous consequences on the nation’s security assets and specifically on northern communities and individuals living as minorities in the South while the presidency wallows in deflecting the issue.”

The CNG, however, attacked the Indigenous People of Biafra, saying it “is now taking a more ominous and repulsive form and context with open declaration of violence and anarchy against other parts of Nigeria and the Nigerian State.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *