fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Wasu mayan mutanen Najeriya na barazanar kasheni>>Shugaban EFCC, Bawa

Shugaban hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC, Abdulrashid Bawa ya bayyana cewa, tun bayan da ya zama shugaban hukumar, yake samun barazanar kisa.

 

Yace a makon da ya gabata, yana Birnin New York na kasar Amurka kuma wani babban mutum ya samu kira daga wani da bama a bincikensa inda ya gaya masa cewa zai kashe Shugaban EFCC din.

 

Ya kara da cewa, tabbas yana samun barazana.

 

Ya kuma ce ba wannan ne karin farko ba. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *