fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Wasu mutane basu ji dadin yanda Suka ga Shugaba Buhari ana hira dashi kai tsaye ba>>Garba Shehu

Kakakin Shugaban masa, Muhammadu Buhari watau, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa hirar kai tsaye ds aka yi da shugaba Buhari a gidajen talabijin na Arise da NTA bata wa wasu ‘yan Najeriya dadi ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a NTA. Yace amma magi yawancin ‘yan Najeriyar aun ji dadin ganin shugaban.

 

Yace wasu na ta Kira Shugaba Buhari ya fito yayi magana kan abubuwan dake faruwa, yace amma shugaban ban ba mutum ne dake son yawan hayaniya ba. Yace haka halinsa yake amma ba wai rauni bane ko kuma gazawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *