fbpx
Monday, May 10
Shadow

Wasu na neman bata manasuna: Bamu ce muna goyon bayan Pantami ba>>Gwamnonin Arewa

Kungiyar Gwamnonin Arewa ta NSGF ta bayyana cewa, wasu na kokarin bata mata da kuma Shugaban ta,Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong suna.

 

Kungiyar ta bakin kakakin Gwamnan Filato, Dr. Makut Simon Macham ta bayyana cewa, sun ga wasu maganganu da hotuna da ake yadawa a kafafen sada zumunta dan bata mata suna.

 

Kungiyar tace ba ta saka kanta cikin badakalar Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ba saboda ba a karkashinta yakeba.

 

Tace an zargeshi kuma ya fito yayi jawabi wanda ita a matsayin ta na kungiya bata da hurumin tabbatar da bayanin ko kuma karyatashi.

 

“the uncovered plan shows that those behind the propaganda publication have political interests” and are bent on dragging the northern governors into the controversy by widely circulating the posters on social media and pasting same across the country with the view to tarnishing the image of the body and its members.

 

“For the avoidance of doubt, the forum wishes to state that it has no intention of being dragged into the matter as the minister [Pantami] has provided his response to the issue which does not need the validation or denial of the forum. The forum is not responsible for his personal or official conduct and utterances at anytime

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *