fbpx
Monday, May 10
Shadow

Wasu tsagera sun kashe dansanda a jihar Adamawa

Wasu mata gari su kusan 60 sun farwa to tawagar ‘yansanda a Lafia, jihar Adamawa inda har suka kashe 1 daga ciki.

 

Wanda suka kashe din shine, ASP Ibrahim Abdullahi, sannan akwai wasu ‘yansandan 3 da suka jikkata bayan harin da muggan makamai.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *