fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Wasu ‘yan Najeriya sun koka da cewa, suna ciyo bashi dan sayen Abinci yayin da kayan Abinci suka yi tsada

Tsadar Abinci da kuma karancin kudi musamman tsakanin talakawa ya jawo wasu na cin bashi dan samun cin abincin da zasu saka a bakinsu.

 

Tsadar farashin kayan abinci a lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi mulki tana kan kaso 9.01 cikin 100 yayin da kuma a shekarar 2021, ta karu zuwa 17.93.

 

An kara mafi karancin Albashi daga 18,000 zuwa 30,000 amma jihohi da yawa suna fama wajan biyan sabon albashin.

 

Saidai da yawa daga cikin kananan ma’aikata na kokawa da cewa,  Albashinsu baya iya ciyar dasu a wata, Guardian.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *