fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Wasu ‘Yan Nijeriya Mazauna Birnin Landan, Sun Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Goyonsu Ga Gwamnatin Buhari

Yan Nijeriya mazauna birnin Landan, suna gudanar da zanga-zangar nuna hoyonsu ga gwamnatin shugaba Buhari.

 

Masu gudanar da zanga-zangar goyon bayan su ga gwamnatin sun yi cincirindo ne a kofar gidan da Shugaba Buhari ke zaune a kasar.

 

Idan baku manta ba a kwanakin baya wasu ‘yan Nijeriya mazauna kasar sun gudanar da zanga-zangar kin goyon bayan gwamnatin Nijeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *