fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Wata mata ta aika Mijinta ya siyo mata gyada amma sai ya siyo mata wannan tsaleliyar Motar

Wata mata ta bayyana cewa ta aiki mijinta ya siyo mata gyada amma sai ya dawo mata da wannan tsaleliyar Motar.

 

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumuntar Twitter.

@irizzzy_ in a tweet she shared, she revealed that she sent out her husband to buy her groundnut, but he returned home with a Lexus instead.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *