fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Wata mata ta kashe kanta da yaranta saboda mijinta na cin amanarta da matan banza

Wata mata suna Hellen Vuyanzi ta kashe kanta tare da ‘ya’yanta biyu saboda halayyar lalata da mata na mijinta.

 

Bacin rai yass ta bankawa gidan da suke ciki euta wanda kuma ita da ‘ya’yan nata suka kone kurmus.

 

Lamarin ya farune a Sirende dake kasar Kenya. Danta me shekaru 11 ya tsira daga harin bayan tsallaka katanga.

 

‘Yansanda sun tabbatar da faruwar lamarin inda suka dauke gawarta data yaran zuwa Asibiti.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *