fbpx
Friday, April 23
Shadow

Wata mata ta mutu, Jim kadan bayan da aka mata rigakafin coronavirus

Wata mata da aka wa Rigakafin cutar coronavirus ta mutu ba da Jimawa ba.

 

Matar me shekaru 82 tana zaunene a Queesland dake kasar Australia. ‘yansandan yankin sun tabbatar da mutuwar ta.

 

Ta mutu ne ranar Laraba, 7 ga watan Afrilu. Saisai ba’a tabbatar mutuwar ta ko tana da Alaka da Rigakafin da aka mata ba saboda tana fama da ciwuka da yawa.

 

The woman was living at the Yurana aged care facility in Springwood in southeast Queensland and received her vaccine around 10am today, the Courier-Mail reported.

It’s unclear if the woman’s death is linked to the vaccine because she was battling several health issues, including lung disease.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *