fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Wata mata ta sakawa danta sunan Al’aurar mata

Wata mata ta dauki hankula bayan da ta sakawa danta sunan al aurar mata, watau Vagina a turance.

 

Lamarin dai ya dauki hankula akai ta martani inda da yawa suka bayyana cewa hakan bai dace ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *