fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wata mata ta yanke mazakutar mijinta ta dafa bayan ta kasheshi

Wata mata ta yanke mazakutar Mijinta kuma ta dafata a kassr Brazil bayan da suka yi sa’insa kan maganar rabuwa.

 

Dayane Cristina ta yanke mazakutar mijinta, Andre bayan da ta kasheshi.

 

Suna yara 2, amma sun kusan shekara 2 basa tare saidai lokaci zuwa lokaci suke gabin juna, tuni dai an kama matar dan hukuntata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *