fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Wata Minista ta tafka satar Dala Miliyan 37>>EFCC

Shugaban hukumar Yaki da rashawa ta EFCC, Abdulrashid Bawa ya bayyana cewa wwta Minista ta tafka satar miliyan $37.

 

Yace ta yi amfani da kudin wajan sayen gidaje wanda daga baya suka gano.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi yayin da yake cika kwanaki 100 akan mukaminsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *