fbpx
Monday, November 29
Shadow

Wata Sabuwa: Tsageran Naija Delta sun dawo da fasa bututun man Fetur

Wata sabuwar kungiyar tsageran Naija Delta me suna Bayan-Men ta fasa bututun kamfanin hakar Man fetur na AGIP

 

Hakan ya biyo bayan karewar wa’adin awanni 24 da tsageran suka baiwa kamfanin ya biya musu bukatunsu.

 

Harin ya kawo hargitsi a yanki , kamar yanda Punchng ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *