fbpx
Monday, May 10
Shadow

Wata yarinya ‘yar shekaru 13 da haihuwa ta kashe kanta a Calabar

Wata yarinya ‘yar shekaru 13 da aka bayyana da suna Nsebong ta kashe kanta a Calabar, babban birnin jihar Kuros Riba.

A cewar mai yada labaran FadFM Calabar, Archibong Efefiom, lamarin ya faru ne a yankin Diamond Hill na Calabar da yammacin Lahadi, 2 ga Mayu.

An bayyana cewa, bayn iyayen yarinyar sub tayar jijiyoyin wuya game da batan ta, sai Maƙwabta suka taru suka shiga bincike sai kawai suka gano gawarta rataye a gini

A halin yanzu an gayyaci jami’an yan sanda domin gudunar da bincike akan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *