fbpx
Monday, May 10
Shadow

Watford ta dawo gasar Premier League bayan ta fada Relagation a kakar bara

Kungiyar Watford ta dawo gasar Firimiya cikin watanni tara kacal bayan ta fada Relagation daga babbar gasar a kakar bara.

Watford ta rike matsgunnin ta a saman teburin gasar Champioship yayin da ta zamo kungiya ta biyu data dawo gasar Firimiya bayan Norwich, inda tayi nasarar lallasa Millwall daci 1-0 a ranar sati.

Watford zata iya wuce Norwich lashe kofin Championship a wannan kakar yayin da yanzu wasanni biyu ne kacal suka rage, amma zata iya lashe kofin ne idan Norwich ta fadi gabadaya wasanni guda biyu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *