fbpx
Saturday, October 16
Shadow

WhatApp, Instagram sun daina aiki, An sace domain name din Facebook

Manhajojin sadarwa na Facebook, Instagram da WhatsApp sun daina aiki.

 

Kasashen da yawa an daina samun manhajojin, ciki hadda Najeriya.

 

Wasu Rahotanni sun ce masu kutsene suka yi yunkurin satar bayanar daga kamfanin sadarwar.

 

Saidai kamfanin yace yana bakin kokarinsa wajan shawo.kan matsalar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *