fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Wijnaldum yayi burus da Barca ya zabi komawa PSG

Barcelona ce da ake kyautata zaton cewa Georginio Wijnaldum zai koma tunda ya tabbatar da cewa ba zai sabunta kwanturakin shi a Liverpool ba, amma PSG yak shirin komawa.

PSG ta yiwa dan wasan Nertherland din kwantiraki mai tsoka fiye da Barcelona wanda hakan yasa yayi burus da Barca ya zabi komawa Paris.

Wijnaldum yanzu yana shirin zuwa Paris domin gudanar da gwajin lafiyarsa bayan ganawa da Mauricio Pochettino da kuma kwantiraki mai tsoka daga PSG.

Dan jarida Fabrizio Romano ya bayyana cewa PSG ta ninkawa Wijnaldum albashi kuma idan Barcelona bata kara mai albashi ba to tabbas zai rattaba hannu a kwantirakin kungiyar Paris Saint Germain.

 

Wijnaldum turn down Barca and will join PSG

Georginio Wijnaldum had seemed destined to move to Barcelona since it became clear that he would not renew his contract with Liverpool, but it is Paris Saint-Germain who have nipped in at the last minute.

The Dutch midfielder, having been offered a far more lucrative wage packet by the French club compared to the one proposed by Barcelona, appears to be off to Paris.

Wijnaldum is now set for a PSG medical, after talks with Mauricio Pochettino and a serious offer on the table.

Journalist Fabrizio Romano reports that Wijnaldum‘s contract has been doubled by PSG’s offer and that, if Barcelona do not make an improved offer, he will sign for the Ligue 1 runners up.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *