fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Willian ya soke kwantirakin shi da Arsenal yayin daya ke daf da komawa Corinthians

Willian nada sauran kwantirakin shekaru biyu a Arsenal wanda take biyan shi yuro 240,000 a kowane mako amma ya zabi soke kwantirakin ba tare daya bukaci a bashi komai ba.

Soke kwantirakin da dan wasan mai shekaru 33 yayi yasa Arsenal ta adana yuro miliyan 20.5.

Kuma bayan haka dan wasan zai karbi ragin albashi kashi 70 bisa dari idan ya koma tsohuwar shi ta Corinthians.

Willian: Arsenal forward saves club £20.5m after terminating his contract as move to Corinthians nears

Willian had two years left on his £240,000-a-week Arsenal contract but instead of staying at the Emirates or asking for a pay-off, he has decided to tear up his contract.

Not only is the 33-year-old saving Arsenal £20.5m, he is also set to take a 70 per cent pay cut to return to his former club Corinthians.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *