fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Ya Allah ka bani miji na gari me Addini>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Rahab

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Rahab ta roki Allah ya bata miji na gari me addini.

 

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta tare da wani hoto data sanya Nikabi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *