fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Ya dauki karuwa ya kai gida dan lalata, amma ya gano cewa Namiji ne, ya kasheshi

An kama wani matashi a kasar Amurka, David Etute me shekaru 18 bisa zargin kisan kai.

 

Ya hadu da wani, Jerry Paul me shekaru 40 a shafin Tinder Date inda yayi tsammanin Macene, kuma har suka hadu suka yi lalata.

 

Saidai bayan da David ya gano cewa Namiji ne, ya lakada masa duka har ya mutu.

Dalilin wannan lamari, an kori dibin daga jami’ar da yake karatu, inda yansanda ke ci gaba da bincike kan lamarin

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *