fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ya kamata a yi sulhu da Boko Haram>>Nnamdi Onochie

Tsohon Jakadan Najeriya a kasar Algeria, Nnamdi Onochie ya bayyana cewa, yana baiwa Gwamnatin tarayya shawarar ayi Sulhu da Boko Haram.

 

Ya bayyana hakane a hirarsa da Kamfanin dillancin Labaran Najeriya,NAN inda yace hakan shinr mafita dan kuwa idan aka yi, za’a samu rarar kudi N1.2trn.

 

Yace bai kamata Najeriya ta saka kanta cikin rikicin kasar Chadi ba. Nnamdi dake son tsayawa takarar Shugaban kasa a shekarar 2023 ya bayyana cewa, idan ya samu dama, zai kawi karshen matsalar Boko Haram ta hanyar Sulhu.

“It is in our best interest to end the war through negotiated strength.

“If I were the president or if I get elected as the next president of the federal republic of Nigeria in 2023, I will pursue and carry out a policy to end the war by negotiation.

“Is there any other viable alternative or can Nigeria continue fighting the war sine die? The answer is no,’’ the former diplomat said.

Chad, which gained independence from France in 1960 has known no peace for years, making the country one of the poorest in the world.

NAN

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *