fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ya kamata Gwamnatin tarayya ta halasta mana Amfani da Wiwi>>Gwamna Akeredolu

Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya nemi gwamnatin tarayya ta ajiye tunanin al’ada da aka saba yi na cewa wai Wiwi shedaniyar abuce a halatta amfani da ita a Najeriya.

 

Yace Wiwi babbar sana’ace a Duniya da zata jawowa Najeriya Biliyoyin Naira da kuma amfani da yawa.

 

Ya jawo hankalin majalisa data cire dokar data haramta amfani da Wiwi a dokar hukumar NDLEA, inda yace amfaninta ya fi rashin amfaninta nesa ba kusa ba.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron tattauna amfanin wiwi da aka yi a Akure.

 

He said “cannabis is a multi-billion naira industry that can help diversify the Nigerian Economy if judiciously utilised”.

Speaking at a Stakeholders’ Roundtable on the “Benefits and Opportunities of Cannabis Plant in Nigeria” held at the International Culture and Event Center, “The Dome”, Akure, the state capital on Monday, Akeredolu called on the National Assembly to exhibit courage by amending the NDLEA Act that prohibits the consumption of cannabis in Nigeria, stating that “the medical and economic merits of the use of cannabis outweighs its demerits”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *