fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ya kamata Gwamnatin tarayya ta yi koyi da mulkin PDP>>Atiku

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya baiwa gwamnatin tarayya shawarar ta yi koyi da mulkin gwamnonin PDP.

 

Ya bayyana hakane yayin kaddamar da wani aikin titi na gwamnatin jihar Bauchi ranar Alhamis.

 

Titin dake kaiwa zuwa Gombe-Maiduguri an saka masa sunan Atiku Abubakar, kamar yanda jaridar Punchng ta ruwaito.

 

Atiku ya kuma jinjinawa Gwamnan jihar, Ssnata Bala Muhammad kan nasarorin da ya samu a mulkinsa na shekara daya da rabi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *