fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ya kamata Shugaba Buhari ya kira Rev. Mbaka a waya su sasanta>>Sanata Shehu Sani

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya a majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani ya jawo hankalin Shugaba Buhari da ya sasanta da Rev. Fr. Ejike Mbaka.

 

Sani ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda bayyana Mbaka a matsayin dan kishin kasa.

 

Yace bai kamata a tura mutanen dake son hadin kan Najeriy hannun masu son rabata ba. Ya kara da cewa, ana baiwa ‘yan kasashen waje kwangila.

 

Father Mbaka is a patriot and deserves respect;the President should place a phone call and reconcile with him.People who believe in the Unity of this country should not be disgracefully pushed to the hands of separatists.Even Chinese,Arabs,Jews and Europeans are given contracts.

https://twitter.com/ShehuSani/status/1388875707477024768?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *