fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ya kamata Shugaba Buhari ya rika magana irin ta Shuwagabannin ba kullun ya ce mana zai yi ba amma baya aikatawa>>Farfesa Soyinka

Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa, ya kamata Shugaba Buhari ya fara magana irin ta Shuwagabannin.

 

Ya bayyana hakane a ranar Litinin a gidan talabijin din Aris.

 

Ya kuma kara da cewa,  za’a iya magance matsalar tsaron Najeriya kawai abinda ake Bukata shine daukar matakin da ya kamata daga bangaren Shuwagabannin.

“I’m tired of hearing things like ‘you will see differences in a few weeks’ time’. We are tired of that. He’s got to put his cards on the table and take people into confidence.

“He’s got to stop exuding a false confidence, because that kind of confidence is to­tally false. It is not based on realities, and we’ve got to see an acceleration of actions to retrieve this nation from the very edge.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *