fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ya kamata Shugaba Buhari ya saurari shawarar da ake bashi, ‘Yan Bindiga kowa da kowa suke kashewa>>Saraki

Hoton da shafin hutudole.com ya samo daga Gazettengr
Gazettengr: Buhari, Bukola Saraki, ‘Yan Bindiga

Kakakin majalisar Wakilai, Bukola Saraki ya jawo hankalin shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya saurari shawarar da ake bashi kan kawo karshen matsalar tsaro.

 

Ya bayyana cewa, ‘yan Binigar dake kama mutane suna kashewa, basa la’akari da jam’iyya idan suna yi.

 

Saraki ya bayyana hakane a wajan wani taron jam’iyyun siyasa daka aka yi a Abuja inda yace zasu ci gaba da nunawa gwamnati inda ta gaza dan suna wakiltar jama’ane.

 

“We will not get tired because when we see changes in the world, it has come through constitutional means,” said Mr Saraki. “It might look like a long journey, but eventually, the truth will prevail, and the right thing will be done.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *