fbpx
Friday, January 21
Shadow

Yadda Jarumar Fim Din Labarina (Laila) Ta Yi Auren Bazata

Daga Zaharaddeen Gandu

Jaruma Laila ta shirin fim ɗin Labarina ta yi Aure a jiya Juma’a 26 ga watan Nuwamban 2021.

Maryam Wazeery (Laila) dai ta yi aure a Juma’ar da ta gabata, kamar yadda Daraktan Fim din LABARINA, Malam Aminu Saira ya tabbatar da labarin aurenta a shafinsa na Facebook, inda ya taya ta murna a madadin kamfaninsa da dukkanin ma’aikatansa.

Malam Aminu Saira ya bayyana cewa “A madadina da Kamfanin Saira movies, muna taya ‘yar uwa Maryam Wazeery murnar Auren da tayi. Allah ya basu zaman lafiya, Allah kuma ya basu zuriya dayyiba, muna missing din ki LAILA”.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *