fbpx
Monday, May 10
Shadow

Yajin aikin da ake fama dashi yanzu Gwamnatin Jonathan ce ta jawo mana>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, yajin aikin da ake fama dashi a yanzu, Gwamnatin Tsohon Shugaban kasa, Goodluck  jonathan cece ta jawowa Najeriya shi.

 

Ministan Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana haka a yayin ganawa da Channels TV.

 

Yace gwamnatin baya ta tattauna da Wakilan kwadago musamman na bangaren Ilimi wanda kuma a wancan Lokacin tana samun Kudi sosai. Yace amma su yanzu kadan suke samu, sai ma sun ciyo bashine suke iya sauran ayyukan raya jama’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *