fbpx
Saturday, December 4
Shadow

‘Yan abindiga sun kai hari jami’ar jihar Naija sun kashe daya sun sace wasu

‘Yan binsun kai hari jami’ar tarayya dake Minna a jihar Naija inda suka kashe mutum daya sannan suka sace wasu.

 

Wata majiya ta gayawa Sahara Reporters cewa an kashe dalibi daya da jikkata 3 da kuma sace 2.

 

Lamarin ya farune a wajen makarantar inda dalibai suka kama dakuna suna kwana.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *