fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yan Arewa dake auren mata biyu, uku ko hudu, suna taimakon al’umma ta hanyar hana mata shiga karuwanci – Ned Nwoko

Ned Nwoko, biloniya kuma mijin ‘yar fim Regina Daniels, ya ce auren mace sama da daya na taimakawa wajan ceto al’umma.

Nwoko a wata hira da BBC Igbo, ya ce talakawan arewa suna da mata akalla biyu kuma hakan na taimaka wa al’umma ta hanyar hana mata shiga harkar karuwanci.

Da yake ci gaba da magana, Nwoko ya ce yanayin auren mata fiye da daya da ’yan Arewa suka yi ya taimaka wajen kara yawansu ya kuma sanya su suka fi yawa a kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *