fbpx
Monday, September 27
Shadow

‘Yan Bindiga a Katsina da Zamfara sun fara neman ayi sulhu bayan ruwan bamabaman da Sojoji ke musu

Yakin da ake da ‘yan Bindiga a jihohin Katsina da Zamfara na nuna alamar samun nasara. Hakan ya bayyana ne bayan ruwan wutar da sojoji ke musu ba kakkautawa.

 

Me sharhi akan al’amuran yau da kullun na tashar Talabijin ta TVC, Babajide Otitoju ya bayyana haka.

 

Yace ‘yan Bindigar yanzu suna neman a yi sulhu amma gwamnatin taki ta sauraresu.

FESTIVAL OF FIRE🔥

“I am happy to report coordinated military Ops against bandits in Zamfara & Kaduna forests. Tremendous success being recorded. Bandits begging govt officials in Zamfara & Katsina for mercy & negotiation. But the time for that is gone”-TVC News Babajide Otitoju

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *