fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

‘Yan bindiga da ake zargin IPOB ne sun kashe mutane 35 suka kaisu Asibiti

Rahotanni daga jihar Imo sun bayyana cewa, wasu ‘yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun kashe mutane 35 suka kaisu Asibiti suka yasar.

 

Vanguard ta ruwaito cewa, Wakilinta ne ya kai ziyara Asibitin inda ya ga gawarwakin wanda ba za’a iya tantance ko su wanene ba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *