fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

‘Yan Bindiga Dubu 30 ne ke ta’asa a Arewa amma jami’an tsaron dake yaki dasu basu kai Dubu 6 ba>>Gwamna Matawallle

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa, ‘yan bindiga Dubu 30 ne ke a jihar Zamfara da wasu sauran Jihohi 5 na Arewa.

 

Ya bayyana cewa akwai gungun ‘yan Bindiga sama da 100 a duka jihohin kuma a kowane gungu ana samun ‘yan Bindiga akalla 300.

 

Alhaji Ibrahim Magaji Dosara, kwamishinan yada labarai na jihar ne ya bayyana hakan a ganawarsa da manema labarai a Kaduna, Ranar Juma’a.

 

Ya bayyana jihohin da Zamfra, Sokoto, Kebbi, Kaduna, Katsina da Naija. Inda yace kuma jami’an tsaron dake yaki da wadanna ‘yan bindigar basu kai dubu 6 ba.

 

The Governor spoke through the newly appointed State Commissioner for information, Alhaji Ibrahim Magaji Dosara, at a news briefing in Kaduna on Friday.

He listed the states as follows Zamfara, Sokoto, Kebbi, Katsina, Kaduna and Niger.

He said the Federal Government does not have adequate troops to fight the bandits across the region.

He said there are less than 6000 troops operating across North-West states.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *