fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan Bindiga na amfani da sunan IPOB suna aikata laifuka>>Gwamnan Ebonyi

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya bayyana cewa, ‘yan Bindiga na amfani da sunan IPOB suna aikata laifuka.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels Tv inda yace, akwai ‘yan Bindiga kusan a ko ina, yace suna amfani da sunan IPOB wajan aikata laifuka yayin da su kuma IPOB su. Sha fitowa suna cewa basu bane.

 

Yace ba zasu bari haka ta ci gaba da faruwa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *