fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

‘Yan Bindiga na shirin jefa Najeriya cikin Duhu yayin da suke Barazanar kaiwa Tashar samar da wutar Lantarki ta Shiroro hari

‘Yan Bindiga na barazanar kaiwa Tashar Samar da wutar Lantarki ta Shiroro dake jihar Naija hari,wanda hakan ke barazanar jefa Najeriya cikin duhu.

 

‘Yan majalisar tarayya sun yi gargadin cewa,’yan Bindigar dake rike da garuruwa kusan sama da 50 a jihar Naija ka iya kwace iko da tashar samar da wutar Lantarki ta Shiroro.

 

Sanata Enyinnaya Abaribe ne ya bayyana haka yayin da suka kaiwa Sanata Clifford Ordia ziyarar jaje kan harin da ‘yan Bindiga suka kai masa.

 

Tashar wutar dai tana baiwa bangarorin yankin Arewa maso yamma da yawa wutar Lantarki, Sanata Abaribe yace idan ba’a dauki mataki ba,’yan Bindigar zasu iya mata illa.

“The security situation is now very bad. Bandits may take over Shiroro Power Station. They may take over and blow up the place if the government doesn’t do the needful. That’s more trouble for us. It has never been this bad,” Abaribe said during the visit. Only a fortnight ago, Governor Abubakar Bello of Niger State, warned that Boko Haram had already infiltrated the state and had not only hoisted their flags in captured villages, including Kaure Village in the Shiroro Local Government of the state, but had also forcefully allocated displaced women to themselves as wives.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *