fbpx
Sunday, September 19
Shadow

‘Yan Bindiga na tserewa kudu yayin da ke musu ruwan wuta babu kakkautawa a Arewa

Alamu sun nuna cewa, ‘yan Bindiga da aka matsawa da hare-hare a Arewa, sun fara tserewa zuwa kudancin Najeriya.

 

Wata majiyar tsaro ta bayyanawa Punchng cewa, an sanar da jami’an tsaro a jihohin kudu su sska ido dan tare ‘yan Bindigar.

 

Hakanan suma jihohin kudun da suka samu wannan rahoto sun sanar da Amotekun inda.suka nemi ta tashi tsaye wajan hana ‘yan Bindigar kwarara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *