fbpx
Thursday, September 23
Shadow

‘Yan Bindiga na tururuwa zuwa Borno dan koyo yaki daga wajan Boko Haram

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Bindiga na tururuwar zuwa koyo yaki a wajan Boko Haram a jihar Borno.

 

Rahoton na sirri ya bayyana cewa, Boko Haram, ISWAP da sauran ‘yan Bindiga dake Arewa maso yamma sun kulla wata hadaka inda suke baiwa ‘yan Bindigar horo na musamman.

 

FIJ ta ruwaito cewa, ma’aikatar tsaro ta kasa, NIS ta bayar da umarnin a saka ido a yankin sosai dan ‘yan Bindiga na tururuwar shiga yankin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *