fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan Bindiga sun afkawa dan uwan dan majalisa a jihar Nasarawa sun saceshi

‘Yan bindiga sun kaiwa dan uwan dan majalisar jihar Nasarawa, Dr. John Osewa hari.

 

Qanda aka sace din, Jibrin Ede kanin dan majalisar ne kuma Shima kansila ne a mazabar Agbashi. Badai asan ‘yan Bindigar da suka saceshi ba.

 

Dan majalisar ya tabbatarwa da Daily Trust faruwar lamarin inda yace yayi magana da dan uwan nasa dake hannun ‘yan Bindigar.

 

Yace suna neman Miliyan 10 ne daga hannunsa. Amma bai san inda zai samosu ba. Gwamnati  jihar Nasarawa ta yi Allah wadai da lamarin.

“My younger brother was abducted on Saturday when he was on his way to Okpata community in Doma LGA to see a friend.”

According to the lawmaker, his brother’s abductors are demanding N10 million ransom, adding that “and I don’t know where to get this huge amount of money.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *