fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Yan Bindiga sun ba wanda suka sace 500 suka ce ya musu Addu’a bayan da aka biyasu kudin Fansa

Wani mutum da aka sace a jihar Oyo, Oluwafemi Oyedefo ya bayyana cewa, ‘yan bindigar sun karbi 600,000 daga hannun danginsa.

 

Yace bayan karbar kudin fansar sun kuma gaya masa cewa ya musu addu’a inda suka bashi kyautar 500.

 

Yace da farko sun nemi a basu Miliyan 100 har aka dawo Miliyan 5, a karshe dai suka karbi 600,000. Yace ya sha wuya a hannunsu, suna yawaita dukansa sosai.

“They eventually collected N600,000 ransom.  They gave me N500 and asked me to pray for them. I prayed for them that they would find favour. They started from N100m and later insisted on N5m. I saw it as a favour that they eventually collected N500,000 so I prayed that God will favour them. The favour may be death or repentance. I am grateful to God for my life. I have little children and a wife to take care of.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *