fbpx
Thursday, September 23
Shadow

‘Yan Bindiga sun bankawa gidan kakakin majalisar jihar Zamfara wuta

‘Yan Bindiga da ake kan kai musu hare-hare babu kakkautawa sun bankawa gidan dan kakakin majalisar jihar dama na wasu sauran mutane a jihar wuta.

 

An bankawa gidan Nasiru Muazu Magarya dake Karamar hukumar Zurmi wutar ne kamar yanda shugaban kwamitin majalisar kan tsaro, Abdullahi Shinkaf ya tabbatar.

 

Yayin da ya kai ziyara wajan da lamarin ya faru, Abdullahi Shinkafi yace gwamnati zata taimakawa wands lamarin ya rutsa dasu da kayan tallafi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *