fbpx
Saturday, October 16
Shadow

‘Yan Bindiga sun fi jami’an tsaro yawa>>Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa,  ‘yan Bindiga sun fi jami’an tsaro yawa.

 

Ya bayyana haka a ganawarsa da Ministan yada labarai, Alhaji Lai Muhammad yayin ziyarar da ya kai Katsina dan ganewa idonsa abinda ke faruwa.

 

Gwamnan yace gwamnonin yankin sun sha alwashin daukar ‘yan banga 3000 aikin tsaro amma basa samun goyon bayan jami’an soji da ‘yansanda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *