fbpx
Saturday, June 19
Shadow

‘Yan Bindiga sun fi yin ta’asa a karkashin Mulkin Buhari>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, ‘yan Bindiga sun fi yin aika-aika a karkashin Mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Gwamnan yace abin a bayyane yake ga kowa, ya bayyana hakane a Kaduna wajan gudanar da wani taron hukumar ‘yansandan farin kaya ta SSS.

That the criminal gangs have become more daring and dangerous since recovering from their near defeat in 2015 is obvious across the country,” Mr El-Rufai acknowledged.

 

“That the criminal gangs have become more daring and dangerous since recovering from their near defeat in 2015 is obvious across the country,” Mr El-Rufai acknowledged.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *