fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yan Bindiga sun fito da salon garkuwa da mutanene dan kunyata Gwamnati amma kwanannan za’a kawo karshensu>>Minista

Ministan Harkokin Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya bayyana cewa, ‘ya  Bindiga sun fito da Salon Garkuwa da mutanene dan su kunyata Gwamnati. Saidai yace tsare-tsaren da gwamnatin ta fito dasu zasu yi maganin matsalar.

 

Sirika da yayi magana da manema labarai bayan ganawa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Abuja yace ‘yan Najeriya kwanannan zasu samu kwanciyar hankali musaman bayan nadin sabbin shuwagabannin tsaro.

 

Sirika yace kwanannan za’a daina satar Mutane.

 

“The Federal Government is doing everything possible to stop criminality in the country and by special grace of God, the recent abduction of school children in Niger State should be the last Nigeria will experience.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *