fbpx
Monday, September 27
Shadow

‘Yan Bindiga sun gano hanyar gujewa luguden wutar da ake musu>>Sheikh Gumi

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, ‘yan Bindiga sun gano hanyar zillewa hare-haren da ake kai musu.

 

Sheikh Gumi a wani rubutu da yayi me taken yaki bai taba zama hanyar kawo maslaha ba, yace ‘yan Bindigar sun gaya masa cewa, hare-hare ta sama ba zasu taba samunsu ba saidai su kashe iyalansu.

 

Ya kuma kara da cewa, ‘yan Bindigar sun bar inda akewa Luguden wutar zuwa inda yake da tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *