fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Matafiya a Abuja, Inda Suka Kashe Wani Tsoho Tare da Sace Wasu Dayawa

Wasu fasinjoji da ba a tantance adadinsu ba da ke tafiya daga Gwagwalada zuwa Kuje a Babban Birnin Tarayya (FCT) da wasu ’yan bindiga da ake zargin masu satar mutane sun sace su.
Lamarin ya faru ne a garin Kiyi da ke Kuje.
SaharaReporters ta tattaro cewa yan bindigan sun kuma kashe wani tsoho tare da yi wa matafiyan fashin kayansu bayan sun tsayar da motoci cikin tsananin gudu.
Yawan hare-hare na karuwa a Babban Birnin Tarayya na manyan laifuka na satar mutane da sauransu a cikin yan kwannan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *