fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Yan Bindiga sun kai hari Ofishin ‘yansanda dake Enugu inda suka kashe ‘yansandan

Wasu ‘yan Bindiga sun kai hari a Ofishin ‘yansanda dake Adani, karamar Hukumar Uzo-Uwani dake jihar Enugu.

 

Harin ya farune da safiyar Laraba, kamar yanda Daily Post ta ruwaito. Biyu daga cikin ‘yansandan dake bakin aiki sun mutu inda wasu da dama suka jikkata. Sannan an kona Ofishin ‘yansandan.

 

Da misalin karfe 2:30 na daren da ya gabata ne dai aka kai harin wanda aka kwashe kusan awa daya ana yinsa kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *